Yaki da ta'addanci a Najeriya
Rundunar ’yan sanda a Zamfara ta cafke fitaccen jagoran ’yan bindiga Muhammadu Kan Kani, yayin da a Imo da Rivers aka kama mambobin IPOB/ESN guda biyar.
Sojojin Operation FANSAN YANMA sun kashe ’yan ta’adda biyu a Kaduna, sun kwato makamai da babura bakwai a Katsina, yayin da rahoto ya fayyace dalilan rushewar sulhu.
Dalibai bakwai sun jikkata a Ukum, Benue bayan wani abin fashewa da ake zargin bam ne ya tashi a makarantarsu. ‘Yan sanda da gwamnati sun dauki matakai kan lamarin.
‘Yan bindiga da ake zargin Lakurawa ne sun kashe hakimi a Sokoto, yayin da suka tilasta mutane tserewa daga gidajensu saboda hare-haren da suke kaiwa ba kakkautawa.
Hadimin gwamnan Kebbi ya zargi Malami da yada kalaman karya kan gwamnati inda ya ce bai taimaka wa jama’a ba, ya ce al'umma za su maka shi a kotu.
Dakarun rundunar sojin Najeriya ta kai samame wata masana'antar da ake hada makamai a jihar Filato. An kama bindigogi kiran gida da bindoga kirar pistol.
A labarin nan, za a ji cewa rikice-rikicen da su ka dabaibaye sassa daban-daban a jihar Filato sun jawo asarar rayukan jama'a da su ka tasamma 12,000.
Rundunar sojin sama ta kai farmaki a Borno, inda ta hallaka ‘yan ta’adda da dama. Nasarorin baya-bayan nan sun tabbatar da ƙudirin kawo zaman lafiya a Arewa.
Gwamnatin jihar Katsina ta bayyana cewa 'yan bindiga sun bukaci a samar musu da asibitoci, makarantu da kafa wajen shan ruwan dabbobi kan sulhu a jihar.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari