Yaki da ta'addanci a Najeriya
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana cewa ya zama wajibi gwamnonin Arewa au hade wuri guda su rika magana da murya daya kam matsalar tsaro.
A labarin nan, za a ji cewa dattawan Arewa a inuwar Northern Elders Forum sun fara gudanar da taron kwanaki biyu domin tsamo yankin daga matsaloli.
Tsohon hadimin shugaban kasa a Najeriya, Reno Omokri ya karyata zargin wani mai gabatar da shirye-shirye na Amurka, Bill Maher cewa ana kashe Kiristoci a Najeriya.
Wasu tsagerun 'yan bindiga sun kai farmaki kan masu ibada a masallaci ana cikin sa'lar asubah, sun kashe mutane biyar, wasu da dama sun jikkata a jihar Zamfara.
A labarin nan, za a ji cewa mazauna wasu garuruwa a jihar Sakkwato sun bayyana yadda kullum su ke barin gidajensu domin neman wurin kwana a cikin gari.
A labarin nan, za a ji cewa fitaccen lauya mai kare hakkin dan adam, Barista Bulama Bukarti ya shaidawa Legit yadda sulhu da yan ta'adda ya nuna gazawar gwamnati.
Gwamnatocin kasashen Niger, Mali da Burkina Faso sun fara bincike kan yan bindiga da wasu 'yan siyasa a Najeriya bayan kama dillalan makamai a kasar Nijar.
A labarin nan, za a ji yadda shugaban sojin kasar Nijar, Janar Abdourahmane Tchiani, ya bayyana sababbin zarge-zarge a kan kasar Faransa da kawayenta.
Kotun soji ta yanke wa sojoji hudu hukuncin daurin rai da rai bayan kama su da laifin safarar makamai ga yan ta'adda ba bisa ka'ida ba a jihar Borno.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari