Yaki da ta'addanci a Najeriya
Dakarun sojoji sun tarba yan bindiga ta sama da kasa, sun sheke sama da 80 lokacin da suka yi yunkurin kutsawa cikin jihar Kebbi ta iyakarta da Zamfara.
Dan Majalisar Wakilan Tarayya, Hon. Garba Muhammed ya koka kan barazanar da ya ce ana masu da rayuwa, ya ce yan ta'addada da masu zanga-zanga sun yi barazana.
'Yan bindiga sun kakabawa wasu mutane a yankin Bazar na jihar Sokoto harajin N15m. Sun bukaci a sanar da gwamna domin kawo musu dauki kan halin da suke ciki.
EFCC ta bayyana cewa wasu daga cikin yan kasuwar ma'adanai da duwastu masu daraja na da hannu a harkokin daukar nauyin ta'addanci a yankunan Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar sojojin kasar nan ta yi asarar Janarori kimanin 500 daga zamanin Muhammadu Buhari zuwa na Bola Ahmed Tinubu.
Mai sharhi kn lamuran tsaro, Audu Bulama Bukarti ya ce sauya hafsoshin tsaro ba zai kawo mafita ba har sai an sauya salon yaki da 'yan ta'adda a Najeriya.
Hukumomin majalisar dinkin duniya sun yaba wa Najeriya kan kula da 'yan gudun hira a sansanoninsu. UN ta yaba wa Najeriya ne bayan wani taro da ta yi na kwana 3.
Yan ta'addan Boko Haram da ISWAP sun kai munanan hare hare a jihohin Yobe da Borno, sun yi musayar wuta da sojojin Najeriya a daren ranar Laraba.
DSS ta kama masu safarar makamai uku a Kaduna, ta kwato AK-47 da alburusai sama da 200. Gwamna Uba Sani ya yaba, ya ce babu mafaka ga masu laifi.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari