Yaki da ta'addanci a Najeriya
Kungiyar The Citizen Project ta jinjinawa matakan da shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu da Malam Nuhu Ribadu suka dauka bayan barazanar harin Amurka.
Majiyoyi masu karfi a yankun Tafkin Chadi sun bayyana cewa yan ta'adda sama fa 200 aka lashe a wani azababben artabu da ya faru tsakanin Boko Haram da ISWAP.
A labarin nan, za a ji cewa mayakan kungiyoyin yan ta'adda sun gwabza kazamin yaki a jihar Borno, inda aka kashe mayakan ISWAP akalla guda 50 a kusa da tafkin Chadi.
Wasu mazauna jihar Kogi sun bayyana takaicinsu bayan 'yan bindiga sun hallaka wata tsohuwa da suka sace, sannan suka wullar da gawarta a cikin daji.
A labarin nan, za a ji cewa jigo a jam'iyyar APC, Olatunbosun Oyintiloye ya gargadi 'yan kasar nan a kan illar rarrabuwar kai bayan barazanar Trump.
Sojojin Najeriya sun kubutar da mutane 86 da aka yi garkuwa da su tare da lalata sansanin Boko Haram/ISWAP a jihar Borno, inda suka kuma kama mutane 29.
Kungiyar Musulman Najeriya ta fitar da sanarwa tare da bankado abin da ake nufi da batun yiwa kiristoci kisan gilla a kasar kamar yadda aka yayata kwanan nan.
Tsohon gwamnan jihar Anambra, Ali Modu Sherrif ya bayyana cewa labarin da ake yadawa cewa ya ce Shettima ya kafa Boko Haram karya ce tsagwaronta.
Kungiyar AYDM ta bukaci gwamnonin jihohin Kusu maso Yamma da na Kogi da Kwara su tashi tsaye, su shirya tunkarar kalubale idan Amurka ta kawo farmaki.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari