Yaki da ta'addanci a Najeriya
Gwamnatin Katsina ta kare shirin sakin mutane 70 da ake zargi da laifuffukan ta'addanci, tana mai cewa hakan zai kawo dorewar sulhu da ceto mutane 1,000 da aka sace.
Rundunar 'yan sanda a jihar Kogi ta lallasa 'yan bindiga da dama, sun fatattaka su da lalata hanyoyinsu. Nasarar da aka samu ta jawo hankali ga tsaro a yankin.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon Mataimakin Ciyaman da wani mutum ɗaya sun faɗa tarkon Boko Haram, an fitar da bidiyonsu suna rokon a biya masu kuɗin fansa.
Rahotanni sun ce a yammacin jiya, yayin taron Maulud a Yanshantuna, Makera, Dutsin-Ma, ‘yan bindiga sun kewaye jama’a, sun kwace wayoyi, kuɗi, sun sace shagon caji.
Rundunar sojin Najeriya ta tsananta samamen "Operation Fansan Yamma" a jihohin Kwara da Niger domin murƙushe ’yan bindiga da masu garkuwa da mutane a shekarar 2026.
Rundunar ‘yan sanda a jihar Oyo ta fara bincike bayan gano wasiƙun barazana daga ‘yan bindiga zuwa ga al'umma inda suka ce za su kai farmaki garuruwa.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban ƙaramar hukumar Agatu a jihar Binuwai, James Ejeh ya bayyana kokensa kan ƙaruwar hare-haren yan bindiga a yankinsa.
Kungiyar Kiristoci (CAN) a Bauchi ta kare Gwamna Bala Mohammed daga zarge-zargen daukar nauyin ta'addanci, tana mai jaddada zaman lafiya da hadin kai a jihar.
Rundunar 'yan sanda reshen jihar Benuwai ta tabbatar da hallaka wani kasurgumin 'dan bindiga da ya addabi jama'a a wasu yankuna mai suna, Terkaa Samuel.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari