Yaki da ta'addanci a Najeriya
Wani ganau ya bayyana cewa wasu daga cikin daliban da yan bindiga suka kwasa daga makarantar Katolika da tsakar dare sun tsere bayan mota ta lalace.
Hukumar DSS ta tura Nnamdi Kanu zuwa gidan gyaran hali na Sokoto bayan kotun tarayya ta Abuja ta yanke masa hukuncin daurin rai da rai bisa laifin ta’addanci.
Atiku Abubakar da Rabiu Kwankwaso sun yi martani kan sabon harin da aka kai Neja tare da sace dalibai da malamai, sun nemi Tinubu ya ayyana dokar ta baci kan tsaro.
Rundunar sojojin saman Najeriya ta samu nasarar kashe wani kwamandan yan bindiga, na hannun daman kasurgumin dan bindiga, Dogo Gide a jihar Neja.
A labarin nan, za a ji cewa wasu mutane da ake zargin 'yan fashi da makami ne sun kai hari wani kauye a Kano, inda suka durfafi kasuwar garin, sun yi sata.
A labarin nan, za a ji cewa maharan ISWAP sun kai farmaki a kan jami'an yan sanda da ke aiki a Geidam, inda suka kona motoci tare da awon gaba da wata guda daya.
Jam'iyyar adawa ta PDP ta caccaki shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu bayan cewa ya fasa tafiye tafiye zuwa kasashen waje. Ta bukaci Tinubu ya tare a jihar Kebbi.
Ɗan majalisar tarayya a Najeriya, Hon. Obi Aguocha ya roƙi a tausaya wa Nnamdi Kanu a kotun tarayya Abuja, bayan an same shi da laifin ta’addanci.
Ƴan bindiga sun sake kai hari Kwara, inda a wannan karon suka farmaki manoma a kauyen Bokungi, tare da sace hudu daga ciki. Wannan na zuwa bayan harin coci.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari