Yaki da ta'addanci a Najeriya
Bincike ya karyata ikirarin cewa Sheikh Ahmad Mahmud Gumi ya gargadi Amurka da Isra’ila kan raba Najeriya, tana cewa babu wata hujja da ke goyon bayan hakan.
Majalisar Wakilai ta nemi a yi amfani da jiragen yaƙi domin fatattakar ƴan bindigar da suka kashe mutane 6 tare da sace 20 a Akko, Jihar Gombe a Janairu 2026.
Dakarun sojojin Najeriya sun gano gawar wani kwamanda da sojoji 7 da 'yan ta'addan Boko Haram suka yi wa kisan gilla a Damasak; an kwashe su zuwa Maiduguri.
'Yan sandan Zamfara sun kama Mustapha Mohammad da abubuwan fashewa 954 a motarsa; ana zargin na 'yan bindiga ne domin kera bama-bamai a ranar 27 ga Janairu, 2026.
A labarin nan, za a ji cewa Najeriya da Turkiyya sun samu fahimtar juna a kan yadda kasashen biyu za su yi amfani da bayanan sirri wajen yaki da ta'addanci.
Gwamnatin Tarayya ta bayyana shirin tura tsofaffin sojoji domin kare wuraren da ba gwamnati ke iko da su ba, don inganta tsaro da tattalin arziki.
Kotun Tarayya da ke Abuja ta yi watsi da bukatar Mazi Nnamdi Kanu ta sauya masa gidan yari daga Sokoto, tana mai cewa bukatar ba ta cika ka’ida ba.
A labarin nan, za a ji yadda wasu 'yan ta'adda suka kutsa wasu kauyukan jihar Katsina biyu, sun yi barna rayuka da dukiyoyin jama'a bayan karya yarjejeniya.
Rahotanni sun nuna cewa wasu yan Boko Haram sun sheke fasto da mafarauta da wasu mutane biyu a yankin karamaar hukumar Biu ta jihar Borno ranar Laraba.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari