Yaki da ta'addanci a Najeriya
'Yan bindiga sun kashe soja 1 da farar hula 5 a Zurak, Jihar Filato; mutane na tserewa daga Wase zuwa Kampani sakamakon tsoro da fargabar wasu karin hare-hare.
Bayanai daga mazauna yankunan da yan bindiga suka kai hari a Kwara na nuna cewa adadin mutanen da suka rasa rayukansu ya tunkari 100, an ce an tura jami'an tsaro.
A labarin nan, za a ji cewa Solomom Dalung, tsohon Minista a gwamnatin baya ya zargi gwamnati da nuna wariya da ta kai Abubalar Malami da dansa kotu.
Shugaban karamar hukumar Faskari a jihar Katsina, Sirajo Daudawa ya tabbatar da cewa an rasa akalla mutane 20 a harin da yan bindiga suka kai garin Doma.
Yaran Bello Turji da suka kama dan bindiga Abdu Lankai da ke jagorantar sulhu a Katsina. Ya yi jawabi wa daruruwan mutane a karamar hukumar Jibia bayan an sako shi.
Kasar Amurka ta aike da rukunin sojoji zuwa Najeriya domin karfafa yaki da ta’addanci a Yammacin Afirka, bisa yarjejeniya tare da gwamnatin Najeriya.
Gwamnatin Kogi ta rufe makarantu na gaggawa har zuwa 16 ga Fabrairu, 2026; Kwamishina Fanwo ya ce an dauki matakin ne domin tsaro da kare rayukan dalibai a jihar.
Abubakar Malami, tsohon Ministan shari'a da ɗansa sun sake gurfana a gaban kotu bayan DSS ta zarge su da laifuffuka masu alaƙa da ta'addanci a Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya faɗa a cikin tsaka mai wuya saboda halin rashin tsaro da ya sako ƴan Najeriya a gaba.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari