Yaki da ta'addanci a Najeriya
Gwamnatin Amurka karkashin Donald Trump za ta turo sojoji Najeriya akalla 200 domin yaki da 'yan ta'adda a kasar. Sojojin Amurka za su horas da na Najeriya.
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Ahmed Lawan, ya gargadi Musulmi su yi aiki tare wajen dakile rashin tsaro da ke haddasa tashin hankali a Najeriya.
Hedkwatar tsaron Najeriya ta sha alwashin cewa duk mai hannu a harin da aka kashe daruruwan musulmi a jihar Kwara zai fuskanci hukunci daidai da abinda ya aikata.
Majalisar Dattawan Najeriya ta bayyana shirya zama domin samar da mafita ga wasu matsaloli da aka ankarar da majalisar a kai game da dokar zaben 2026.
Rundunar yan sanda reshen jihar Zamfara ta tabbatar da cewa an gano wani bam da yan ta'adda suka dasa a kan titi a Tsafe, jami'an tsaro sun warware shi.
A labarin nan, za a ji cewa kwamitin majalisar Amurka ya yi tir da yadda Najaeriya ta bayar da kwangilar $9m ga wani kamfanin kasar don gyara zargin kisan kiristoci.
Rahotanni sun nuna cewa yan ta'addan da suka kashe musulmai sama da 100 a jihar Kwara sun yi amfani da masallaci, sun kashe duk wanda ya zo Sallah.
Manjo Janar Ijioma mai ritaya ya bukaci yan Najeriya da kada su yi tunanin sojojin Amurka za su fito filim yaki su tunkari yan bindiga, ya ce ba haka abin yake ba.
Shugaban karamar hukumar Kaiama a Kwara ya bayyana cewa masu bayar da bayanan sirri wa 'yan ta'adda sun taimaka wajen kisan gillar da aka yi wa Musulmai a Kwara
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari