Yaki da ta'addanci a Najeriya
Bincike ya bayyana dangantakar Jeffrey Epstein da Ehud Barak a harkar riba daga rikicin Boko Haram a Najeriya, tare da amfani da tashoshin jiragen ruwa da kan tsaro.
'Yan ta’adda sun tura wasika ga al’ummar Utono, Kebbi, suna neman N100m kafin su shiga gari domin “wa’azi”, yayin da gwamnati ta tura jami’an tsaro don kare su.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Turkiyya ta jaddada kyakkyawar alakar da ke tsakaninta da Najeriya, har ta kara ayyana aniyar taya yaki da yan ta'adda.
Gwamnatin jihar Zamfara ta ba jami'an tsaro motocin yaki masu sulke da jiragen yaki marasa matuka domin yakar 'yan bindiga. Ministan tsaro ya halarci taron.
Rundunar 'yan sanda reshen jihar Kaduna ta samu nasarar hallaka yan bindiga da dama tare da kama wasu mamyan jagorori 17 a kananan hukumomi hudu.
Kwamitin Tsaro na Majalisar Dinkin Duniya ya yi Allah-wadai da harin ta’addanci a Kwara. An sa ran hukunta masu hannu da harin da ya kashe sama da mutane 160.
Rahotanni sun tabbatar da cewa jami'an ofishin NSA, sojoji da dakarun DSS sun yi nasarar hallaka Kachalla Kabiru da wasu kwamandojinsa a jihar Kogi.
Jiragen yakin sojin Amurka uku sun sauka a Borno tare da alburusai don tallafa wa Najeriya a yaki da ta’addanci, tare da turo jami’an leken asiri 200.
Wasu tsagerun yan bindiga da suka kai 200 sun shiga garuruwa uku a yankin karamar hukumar Borgu ana shirin sallar asubah, sun kashe gomman mutane yau Asabar.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari