Yaki da ta'addanci a Najeriya
A labarin nan, za a ji cewa gwamnonin Arewacin Najeriya sun bayyana takaicin yadda matsalar tsaro ta girma a yankin, sun dauki matakin magance shi.
Wasu 'yan kasar Kamaru 7 sun shiga hannun jami'an tsaro kan zarfin ta'addanci a jihar Benue. Matasan 'yankin ne suka kama 'yan kasar wajen suka mika ga jami'an tsaro
Wasu jami'an Amurka da ke aiki a ofishin jakadancin kasar a Najeriya sun gana da hadimar shugaban kasa Bola Tinubu, Dr Abiodun Essiet kan rashin tsaro.
Mai taimakawa shugaban kasa game da harkokin tsaro ya ce Najeriya na samun tallafi daga Amurka, Faransa, Birtaniya da wasu kasashe a yaki da ta'addanci.
A labarin nan, za a ji cewa ana hasashen Janar Christopher Musa mai ritaya zai maye gurbin Mohammed Badaru Abubakar bayan ya samu ganawa da Shugaba Bola Tinubu.
Tsohon babban hafsan tsaron Najeriya, Janar Lucky Irabor ya bayyana cewa wasu yan siyasa na amfani da matsalar tsaro wajen cimma muradunsu na mulki.
Ministan tsaro a Najeriya, Mohammed Badaru Abubakar ya yi murabus daga mukaminsa bisa dalilan lafiya, kuma Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da hakan.
Wata dabar 'yan bindiga sun kakaba wa kauyuka kimanin 12 haraji miliyoyin Naira a yankin kagamar hukumar Sabo a jihar Sakkwato, sun yi barazanar kashe mutane.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa gwamnatinsa ta fimaida hankali wajen samar da tsaro da walwalar 'yan Najeriya, ya fadi matakan da ya dauka.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari