Yaki da ta'addanci a Najeriya
Tsohon hafsan sojojin kasa, Tukur Yusuf Buratai, ya bayyana cewa an san mutanen da ke daukar nauyin ta'addanci a Najeriya, kuma suna rayuwa a cikin al'umma.
Ana tsaka da yakin Iran da Isra'ila, Amurka ta tura jiragen MQ-9 da sojoji 200 zuwa Najeriya domin taimakon leken asiri da horaswa, ba tare da shiga yaki kai ba.
A labarin nan, za a ji cewa wasu ƴan ta'adda su shida sun shiga Kibiya, inda su ga dauke Sakataren mulki na karamar hukumar kan idon iyalansa da Sallah.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar sojin Najeriya ta nem hadin kan jama'a yayin da aka fara farautar wasu 'yan kunar bakin wake da suka shiga jihar Borno.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon ɗan takarar Shugaban ƙasa, Rabi'u Musa ya bayyana matukar takaici da damuwa game da harin bama-bamai a Maiduguri.
A labarin nan, za a ji cewa Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno ya aiko da sakon jaje da ta'aziyya ga mutanen da harin ƴan Boko Haram ya rutsa da su.
Gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta karu da tallafin sojoji daga Amurka bayan Shugaba Donald Trump ya zargi kashe Kiristoci a Najeriya wanda ya tayar da hankula.
Ministan tsaro, Christopher Musa ya roƙi ‘yan ƙasa kada su karaya kan ikon rundunar soji wajen fatattakar ‘yan ta’adda, yayin da gwamnati ke ƙara ƙarfafa tsaro
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sa labule da shugabannin rundunonin tsaro a yakin da ake yi da 'yan ta'adda a sassan Najeriya.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari