Yaki da ta'addanci a Najeriya
A labarin nan, za a ji wata babbar kotu da ke zamanta a Abuja ta kawo ƙarshen shari'ar gwamnatin tarayya da wasu ƴan Boko Haram da aka gurfanar a gabanta.
Gwamnatin tarayya ta dawo da shari'o'in wadanda ake zargi da ta'addanci daga Neja zuwa Abuja, an gurfanar da mutane 20 a gaban babbar kotun tarayya.
Ministan yada labarai, Mohammed Idris ya jero mataian da shugaba Bola Tinubu ke ci gaba da dauka domin kare rayukan 'yan Najeriya, ya ce abij ya dame shi.
Sojoji sun kashe ɗan fitaccen ɗan ta'adda Ado Aliero da wasu ɓarayi 65 a wani gagarumin samame a jihar Zamfara, lamarin da ya gurgunta ƙungiyar su.
A labarin nan, za a ji cewa wani tsohon ɗan Boko Haram ya kashe jami'in tsaron CTJF a yayin da sa-in-sa ta shiga tsakaninsu a jihar Borno, an fara bincike.
Jami'an tsaron Najeriya sun kama wasu mutane uku 'yan kungiyar Boko Haram suna tsara yadda za su kai hari a Adamawa. An kama John Ado cikin 'yan Boko Haram.
A labarin nan, za a ji cewa jami'an tsaron farin kaya, DSS sun samu nasarar damke budurwa mai shekaru 25 da alburusai a hanyarta na kai wa ƴan bindiga a Katsina.
Legit Hausa ta hada rahoto da ya kun shi tarihin dan kasar Amurka, Alex Barbir da ke yawo a kauyukan Najeriya yana kira ga Kiristoci su dauki makami don kare kai.
Ana shirin bikin Easter, Rundunar tsaron Najeriya ta fadi irin gudunmuwar da sojojin Amurka ke bayarwa a Najeriya duk da karuwar hare-hare a Najeriya.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari