Yaki da ta'addanci a Najeriya
Janar Oseni Braimah ya mutu a harin Boko Haram a Borno yayin jagorantar mayakan sa, lamarin da ya sake jefa Najeriya cikin jimami mai tsanani kan rashin
Gwamnatin Tarayya ta samu nasarar ɗaure mutane 386 kan laifuffukan ta'addanci bayan hukuncin babbar kotun tarayya da ke Abuja a ranar Juma'a, 10 ga Afrilu, 2026.
Atiku Abubakar ya yi Allah-wadai da hare-haren ta’addanci a Najeriya, yana cewa matsalar tsaro na barazana ga haɗin kai, zaman lafiya da dorewar ƙasa baki ɗaya.
Rahotanni sun tabbatar da cewa wasu miyagun yan bindiga sun yi awon gaba da shugaban karamar hukumar Sapale a jihar Delta, Hon. Bright Abeke daga wani otal.
Shugaban kasa Bola Tinubu na tattaunawa da kasashen duniya domin shawo kan matsalar tsaron Najeriya. Jakadan Najeriya a majalisar dinkin duniya ne ya fadi haka.
Gwamnatin Tarayya ta fitar da jerin sunayen mutane da ƙungiyoyi 48 da aka ayyana a matsayin wadanda ke tallafa wa ayyukan ta'addanci a Najeriya na shekarar 2026.
Kotu ta yanke wa Babagana Habeeb shekaru 10 a gidan yari kan sayar wa Boko Haram man fetur, bayan an shafe shekaru 10 ana shari'a. Alkali ya yi hukunci na ban mamaki
Ga jerin sunayen manyan jami'an sojin Najeriya da aka kashe a fagen fama daga 2016 zuwa 2026, ciki har da Birgediya Janar O. Braimah da aka kashe jiya.
Mazauna yankin karamar hukumar Shiroro a jihar Neja sun ce wadanda suka mutu a harin yan bindiga na ranar Talata sun hada da jami'an tsaro da fararen hula.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari