Yaki da ta'addanci a Najeriya
A labarin nan, za a ji cewa 'dan majalisar Amurka ya bayyana cewa Donald Trump ne ya bayar umarni a kai harin hadin gwiwa kan yan ta'adda a Najeriya.
Hedkwatar tsaron Najeriya ta tabbatar sa cewa akalla mayanan ISWAP 20 sun sheka lahira a sabon harin da sojojin Amurka suka taimaka aka kai a Arewa maso Gabas.
Hedikwatar tsaro a Najeriya ta bayyana cewa babu wani sojan ƙasashen waje da ya shiga farmakin ƙasa da ya kashe shugaban ISIS, Abu Bilal Al-Minuki.
Rahotanni sun nuna cewa shugaba Bola Tinubu ya nada sabon mai ba shi shawara kan tsaron cikin gida ne bayan rashin jituwar jami’an tsaro da NSA Nuhu Ribadu.
Rahotanni daga jihar Borno sun nuna cewa bam ya hallaka kwararrun masu hada bam-bamai na kungiyar Iswap a yankin karamar hukumar Marte ta jihar Borno yau Asabar.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya yabawa dakarun sojin Amurka da suka hada kai da na Najeriya wajen samun wannan gagarumar nasara a yaki da ta'addanci.
Mohammed Hayatudeen na ADC ya yi alƙawarin ayyana ‘yan bindiga da masu garkuwa da mutane a matsayin ‘yan ta’adda idan ya zama shugaban Najeriya a 2027.
Ministan harkokin ma'adanai na Najeriya, Dele Alake ya bayyana cewa an kama daruruwan yan kasashen waje bisa zargin hakar ma'adanai ba bisa ka'ida ba.
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta yanke wa wata mata, Halima Haliru Umar hukumcin zakan gidan yari na shekaru 20 bayan samujta da laifin tallafa wa ta'addanci.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari