Yaki da ta'addanci a Najeriya
A labarin nan, za a ji cewa rundunar yan sandan Kano ta samu nasarar gano wani da ake zargin yana safarar makamai daga wajen jihar, inda aka gano miyagun makamai.
A labarin nan, za a ji cewa jami'an rundunar sojin saman Najeriya sun bi wasu 'yan ta'adda a kan babura da suka ratsa ta jihar Neja a ranar Lahadi
Dakarun Operation Fansan Yamma sun kama wani da ake zargin dan bindiga ne a Birnin Gwari tare da kwato mujallar bindigar AK-47, wayoyi da tabar wiwi.
Dakarun rundunar sojojin Najeriya sun yi nasarar dakile wani mummunan hari da yan ta'adda suka yi yunkurin kai wa sasaninsu s Yobe, suk tura akalla 50 zuwa lahira.
Mataimakin shugaba Donald Trump, JD Vance ya gana da Nuhu Ribadu kan tsaron Najeriya. Ribadu ya gana da ministan harkokin wajen Amurka kan tsaron Najeriya.
Dakarun sojojin Najeriya sun yi arangama da 'yan ta'addan kungiyar ISWAP a jihar Borno. Fafatawar ta jawo an rasa rayuka tsakanin bangarorin guda biyu.
Am ce maharan sun kaddamar da hari kan kauyuka biyar lokaci guda a karamar hukumar Barkin Ladi ta Filato, ciki har da masu kokarin birne yan uwansu da aka kashe.
Akalla sojojin Chadi 24 ne suka mutu a wani sabon hari da Boko Haram ta kai sansanin Barka Tolorom dake yankin tafkin Chadi a daren Litinin na 2026.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta yi Allah-wadai da kashe ministan tsaron kasar Mali, Sadio Camara, bayan harin ta’addanci da ya rutsa da shi a gidansa.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari