Yaki da ta'addanci a Najeriya
Rundunar sojin saman Najeriya ta kai hare-hare kan 'yan ta'addan Boko Haram a dajin Sambisa da ke jihar Borno. An lalata kayayyakin 'yan ta'addan.
Rahoton USCIRF na Amurka ya ce akwai Fulani masu ɗauke da makamai 30,000 da ke ta’addanci a Najeriya, lamarin da ya haddasa kashe-kashe da rikicin addini.
A shekarar 2012, tsohon mai ba shugaban kasa shawara kan tsaro, Andrew Owoye Azazi ya alakanta Boko Haram da PDP, Lamarin da ya sa Pantami mata addu'a mai zafi.
Kungiyar Amnesty International ta yi korafi kan yadda 'yan bindiga ke yawan korar mutane daga gidajen su a ƙauyukan Sabon Birni da Isa a jihar Sokoto.
Babban limamin Ogbomoso, Yunus Teliat Olushina Ayilara II ya bukaci gwamnati ta kashe masu garkuwa yana cewa Alkur’ani bai amince da afuwa gare su ba.
A labarin nan za a i cewa Sheukh Ahmad Mahmud Gumi da ya shahara wajen neman a yi sulhu da yan bindiga a Najeriya ya bayyana cewa ana yi masa kazafi.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar kasar nan ta yi nasarar kai samame jihar Borno inda ta samu nasarar kama wani karamin yaro da ake zargin yana kai hari.
Mataimakin shugaban kasar Najeriya, Kashim Shettima, ya yi gargadin cewa akwai sauran aiki wajen yaki da ta'addanci duk da nasarorin da aka samu.
Ana zargin mayaƙan Lakurawa sun kashe sojoji bakwai da wani farar hula a harin kwanton bauna da suka kai wa dakarun Operation Fasan Yamma a jihar Sokoto.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari