Yaki da ta'addanci a Najeriya
A labarin nan za a ji cewa gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta fara shirin sanya kafar wando daya da dukkanin masu fadan daba a unguwannin da ke fadin jihar Kano.
A labarin nan, za a ji cewa dattawa a jihar Kwara sun bayyana adadin mutanen da suka rasa rayuwarsu sakamakon ta'addanci a karkashin mulkin Bola Ahmed Tinubu.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar 'yan sandan Najeriya ta kama wadansu mutane da ake zargin cewa sun kashe wani 'dan acaba kan zargin cewa 'dan bindiga ne.
Waus miyagun 'yan bindiga sun kashe mutum guda tare da sace masallata da dama a wani kazamin hari da suka kai masallaci ana cikin sallah a jihar Kaduna.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin tarayya ta sake koma wa kotu da sababbin tuhume-tuhume a kan Tukur Mamu da ake zargi da hada kai da 'yan Boko Haram.
Rahotanni daga jihar Borno sun tabbatar da cewa hadin gwiwar sojojin Najeriya da Amurka ta yi nasarar halaka tantirin yaran Abu Mainok a yankin Tafkin Chadi.
Hadin gwiwar sojojin Amurka da na Najeriya na ci gaba da haifar da da mai ido, sabon harin da aka kai ya zama ajalin mayakan ISWAP akalla 21 a jihar Borno.
Mai magana da yawun jam'iyyar APC na kasa, Felix Morka ya bayyana cewa shugaba Bola Ahmed Tinubu ya inganta tsaro a Najeriya kuma ya cancanci tazarce a 2027.
A labarin nan za a ji cewa hukumar tsaron fararen kaya ta DSS ta samu nasarar gano wasu miyagun mutane da ke safarar makamai, har da 'yan kasar waje.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari