Yaki da ta'addanci a Najeriya
Fasto Johnson Suleman ya bukaci Shugaba Bola Tinubu da ya dauki mataki mai tsauri kan masu daukar nauyin ta’addanci a Najeriya ko kuma ya sauka daga mulki.
Jami'an hukumar DSS da wasu masu tsaron dazuka a jihar Borno sun kama wasu mutane da ake zargi sun tattara magunguna za su kai wa Boko Haram a daji.
A labarin nan, za a ji cewa Janar Christopher Musa mai ritaya, ministan tsaron Najeriya ya bayar da shawara a kan yadda za a yi aiki tare a kan rashin tsaro.
A labarin nan, za a ji jami'an hukumar tsaron fararen hula ta NSCDC ta kai dauki gaggawa bayan wasu yan bindiga sun far wa makiyaya tare da garkuwa da mutum biyu.
Rahotanni daga jihar Borno sun tabbatar da cewa mayakan Boko Haram sun halaka sojoji tara a wani farmaki da suka kai ana tsakiyar ruwan sama da safiyar Jumu'a.
Dan majalisar wakilai, Bamidele Salam ya bayyana cewa shugabannin Naeriya sun yi watsi da matsalar tsaro ne saboda matsalar bata shafe su kai tsaye ba.
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Mohammed Idris, ya buƙaci ’yan Najeriya su haɗa kai wajen yaƙi da ta’addanci da duk wani nau’in tashin hankali.
A labarin nan, za a ji cewa majalisar dattawa ta fara ƙoƙarin cika burin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu wajen samar da ƴan sandan jihohi saboda rashin tsaro.
Fitaccen dan fafutukar kafa kasar yarbawa, Sunday Igboho ya yi ikirarin cewa ya san 'yan siyasar da ke da hannu a tabarbarewar tsaro a Najeriya, ya gargade su.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari