Yaki da ta'addanci a Najeriya
Wasu mambobin Majalisar Wakilai sun zargi gwamnatin Bola Tinubu da fifita siyasar zaɓen 2027 kan magance matsalolin tsaro, tattalin arziki da dimokuraɗiyya.
Dan takarar shugaban kasa na NDC, Peter Obi ya ce gwamnatinsa za ta tattauna da duk wani dan ta'adda da ya amince zai daina aikata miyagun laifuffuka.
Yayin da rashin tsaro ya yi ƙamari a Katsina, Yan sanda sun umarci rundunar a jihar ta ƙara tsaurara matakan tsaro a makarantu domin kare ɗalibai.
Babbar kotun tarayya da ke Katsina ta yankewa Hauwa’u Mukhtar hukuncin kisa bayan samun ta da laifin taimaka wa ‘yan bindiga ta hanyar kai masu harsasai.
Gwamnatin shugaba Bola Tinubu ta fara shari'a a zagayen na biyu kan fiye da mutum 600 da ake zargi da ta’addanci a kotunan birnin tarayya da ke Abuja.
Akalla 'yan sanda uku aka tabbatar da sun rasa rayukansu yayin da motar sulke ta taka bam da ake zargin yan ta'adda ne suka dasa a jihar Zamfara.
Rahotanni sun nun cewa wani fitaccen dan kasuwa kuma manomi a karamr hukumar Dandume ta jihar Katsina ya rasa ransa bayan yan bindiga sun sace shi.
Gwamnatin Katsina ta hana sayar da man fetur a jarakuna da 'yan bumburutu ke yi, cajin waya da POS a wasu kananan hukumomi saboda tsaro bayan mutuwar Janar Rabe.
Zakakuran sojojin Najeriya sun samu nasarar ceto matar marigayi Janar Rabe Abubakar bayan artabu da ‘yan bindiga a karamar hukumar Matazu ta jihar Katsina.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari