Femi Fani Kayode
Femi Fani-Kayode, wani jigo a jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), da Sanata Shehu Sani sun kaiwa gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ziyara a Abuja.
Tsohon kwamandan tsageru, Mujahid Asari Dokubo, ya bayyana yadda tsohon ministan sufurin jiragen sama,Femi Fani-Kayode ya hada shi da Nnamdi Kanu,shugaban IPOB.
Ga dukkan alamu, dan siyasar Najeriya, Femi Fani-Kayode, ya sake baiwa soyayya wata dama kuma bai kuma yi kasa a gwiwa ba wajen nuna sabuwar masoyiyar tasa.
Wani rahoto da jaridar Leadership ta fitar ya bayyana cewa mai baiwa Gwamna Kayode Fayemi na jihar Ekiti shawara ta muamman a fannin ilimi, Farfesa Francisca.
An dakatar da wani mamba na kungiyar yada labaran Fani-Kayode saboda ya yi amfani da shafin Twitter wajen tozarta tsohon NSA, Sambo Dasuki cewa maci amana ne.
Femi Fani-Kayode, tsohon ministan sufurin jiragen sama, ya yi allurar riga-kafin cutar korona ta AstraZeneca.A watan Afirilun 2020, tsohon ministan ya kwatanta.
Tun bayan rikicin tsohon ministan sufurin jiragen sama, Femi Fani Kayode da tsohuwar matarsa, Precious Chikwendu,ya fallasa a idon duniya, bayan mutuwar auren.
Wata mai raino, Anthonia Uchenna, wacce ta taba aiki a gidan tsohon ministan sufurin jiragen sama, Femi Fani-Kayode, ta ce tsohon ministan ya taba umartar masu.
Tsohon ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Femi Fani-Kayode a ranar Litinin, 15 ga watan Maris ya kushe kisan gillar da aka yi wa Fulani 6 yan gida daya.
Femi Fani Kayode
Samu kari