Gwamnatin tarayyar Najeriya
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince cewa 'yan Najeriya na fama da tsadar rayuwa a kasar nan. Shugaba Tinubu ya ce matsalar ba Najeriya kadai ta shafa ba.
Gwamnatin tarayya ta bada tabbacin cewa ‘yan Najeriya mazauna kasar Libya suna cikin koshin lafiya kuma suna gudanar da harkokinsu na yau da kullum.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta bayyana cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu na kokari wajen ganin an rage tsadar rayuwa da tabarbarewar tattalin arziki.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya rantsar da sababbin ministoci bakwai da ya naɗa, hakan na zuwa ne bayan majalisar dattawa ta gama tantance su.
Da yawa daga jihohin Najeriya na dogara ne da kason da Gwamnatin Tarayya ke bayarwa duk wata a kasar domin gudanar da al'amuransu da biyan albashi.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya shirya rantsar da sababbin ministocin da ya nada a gwamnatinsa. Shugaba Tinubu zai rantsar da su a ranar Litinin.
Kungiyar SERAP ta bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya gaggauta umartar a saki yaran da aka tsare da sauran masu zanga-zanga nan da sa'o'i 48.
Ana so Gwamna ya canza sunan sabuwan jamiar da za'a bude ta Khadija University, Majia zuwa sunan ranar da gobarar nan ya faru domin tunawa na har abada.
Babbar kotun tarayya mai zama a Legas ta kara kwace makudan kudi, kadarori da hannun jari da ake zargin suna da alaƙa da tsohon gwamnan CBN, Godwin Emefiele.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari