Gwamnatin tarayyar Najeriya
Kungiyar malaman jami'o'i ta kasa (ASUU) ta yi barazanar shiga yajin aiki. Shugaaban ASUU ya ba gwamnatin tarayya wa'adin kwanaki 14 kan lamarin.
Sarakunan yankin Neja Delta sun bayyana cikakken goyon bayansu ga shugaban sa Bola Ahmed Tinubu, sun ce manufofinsa za su amfani mutanen yankunansu.
Gwamnatin tarayya ta bakin cibiyar ba da sanarwar gaggawa kan ambaliyar ruwa ta kasa ta yi hasashen cewa za a zabga mamakon ruwan sama a jihohi 17 na Najeriya.
Babban bankin Najeriya CBN ya ce man feturin matatar Ɗangote zai taka muhimmiyar rawa wajen daidaita farashin sufuri da sauke farashin abinci a ƙasa.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu na jagorantar taron majalisar zartaswa FEC a fadarsa da ke Abuja yayin da ake raɗe-raɗin yana shirin yin garambawul.
Matasa ma su cin gajiyar shirin N-Power a Najeriya sun yi tir da yunkurin gwamnatin tarayya na rusa ma'aikatar jin ƙai, sun roƙi Bola Tinubu ya canza tunani.
Tsohon shugaban NESG, Kyari Bukar ya bayyana cewa Bola Tinubu ya biyo hanya mai gargada wajen tuge tallafin man fetue shiyasa aka shiga ƙangin wahala.
Bankin CBN zai yi sanadiyyar da gwamnatin tarayya za ta samu biliyoyi na kudin shiga. Harajin tsaron yanar gizo zai kawowa Najeriya Naira biliyan 50 a 2024.
Daga dawowar shugaban kasa ya fuskanci matsalar ambaliyar ruwa, kudin fetur, zaben Edo da ASUU. Daga cikin bukatun da ASUU ke da su akwai biyan albashin malamanta.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari