Gwamnatin tarayyar Najeriya
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bar Najeriya domin zuwa kasar Brazil a daren ranar Lahadi. Shugaba Tinubu zai halarci taron kasashen G20 a Brazil.
Olusegun Obasanjo ya caccaki tsarin mulkin Bola Tinubu ya raɗa masa suna Baba go slow. Obasanjo ya ce yana shaida yadda kasa ta rikice a mulkin Bola Tinubu.
Bayan shafe kwanaki biyu ana bukukuwan jana'iza, an birne gawar marigayi hafsan sojojin ƙasa ta Najeriya, Taoreed Lagbaja a gaban manyan ƙasa a Abuja.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa miliyoyin 'yan Najeriya ne za su amfana da shirye shiryen Shugaba Bola Tinubu na dogon lokaci. Minista Mogammed Idris ya fadi haka.
Kotun kolin Najeriya ta raba gardama, ta yi fatali da karar da wasu jihohi a suka kalubalanci halascin kafa hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC.
Majalisar zartarwa ta tarayya ta amince da shirin karbo rancen $2.2 biliyan domin habaka tattalin arziki, tare da shirin tallafin gidaje mai rahusa ga ‘yan kasa.
Shugaba Emeka Anyaoku ya shawarci Najeriya da ta koma tsarin mulkin tarayya na hakika, yana gargadin cewa kundin mulkin 1999 na hana ci gaban kasa da hadin kai.
Kamfanin mai na ƙasa watau NNPCL ya yi wasu ƴan gyare-gyare da nufin inganta ayyukansa da sauke nauyin da ya rataya a kansa, ya naɗa wasu a muƙamai.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa tana bukatar kudade masu kauri kafin a samu wadatacciyar wutar lantarki a kasar nan. Ministan makamashi ya ce ana neman $10bn.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari