Gwamnatin tarayyar Najeriya
Kamfanonin sadarwa a Najeriya sun yi koken cewa hauhawar farashi a kasar ya shafe su, saboda haka ne suke bukatar a sahale masu karin farashin waya.
Tsohon gwamnan jihar Anambra, Mista Peter Obi ya ce gwamnatin Tinubu na yi wa yan Najeriya rufa-rufa game da ainihin halin da ƙasar nan ke ciki a yanzu.
Shugaban kungiyar kwadago TUC na ƙasa, Festus Osifo ya bayyana cewa sun fara fafutukar yadda za a dawo da yin ƙarin albashi kowace shekara maimakon 5.
Hadimin shugaban ƙasa, Daniel Bwala ya ce an fara yi wa shugaba Bola Tinubu barazana da zagon ƙasa kan kudirin haraji da ke gaban majalisar dokoki.
Gwamnatin tarayya ta yi alkawuran domin rage radadin da 'yan Najeriya suka tsinci kansu a ciki a 2024. Sai dai yayin da shekarar ta zo karshe ba a cika wasu ba.
Kungiyar kwadago ta kasa (NLC) ta bukaci gwamnatoci da su natsu su maida hamkali kan walwala da jindadin mutanen da suke mulki. Ta bukaci a janye kudirin haraji.
Shugaban APC na ƙasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya ce shugaba Tinubu na da kwarin guiwar cewa za a samu sauƙi nan gaba kamar dai yadda su Sardauna suka yi.
Tinubu zai sanar da sunayen jakadun Najeriya nan da 'yan makonni, inda aka ce yana kan gyara ofisoshin diflomasiyya don tabbatar da aikin jakadun cikin tsari.
Gwamnatin tarayya ta yi yi kira ga gwamnan Bauchi ya jaye kalaman da ya yi kan Bola Tinubu a kan kudirin haraji. Tinubu ya yi wa gwamnan Bauchi wankin babban bargo.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari