Gwamnatin tarayyar Najeriya
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ba da hutu don bikin zagayowar ranar dimokuradiyya. Gwamnatin ta bukaci 'yan Najeriya da su ci gaba da kare dimokuradiyya.
Gwamnan jihar Benuwai, Hyacinth Lormem Alia ya bayyana cewa jihar Benuwai kewaye take da kungiyoyin ƴan bindiga, waɗanda suka hana jama'a zaman lafiya.
Shugaban rukunin kamfanonin Ɗangote, Alhaji Aliko Ɗangote, ya bayyana cewa tsarin sayen ɗanyen mai da Naira ya kawo sauƙi matuka ga ƴan Najeriya.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya kai ziyara garin Mokwa bayan mutuwar sama da mutum 200 a ambaliya, ya ce Tinubu ya turo N2bn.
Tsohon shugaban hukumar EFCC, Abdulrasheed Bawa ya saki sabon littafin da ya rubuta kan yadda aka yi kashe mu raba da kudin tallafin man fetur a Najeriya.
Sanata Orji Uzor Kalu ya bayyana cewa idan har dagaske ana son ceto Najeriya, ya zama dole shugaban ƙasa, Bola Tinubu ya kori wasu ministoci daga aiki.
NiMet ta yi gargaɗin ambaliya a Yuni 2025, musamman a Kano, Kaduna da wasu jihohin Arewa 7. Ta ja hankalin jama’a kan daukar matakan dakile ambaliya.
Sanatar Kogi ta Tsakiya, Natasha Akpoti-Uduaghan ta bayyana yadda ake kasafta kuɗin kasa a Majalisa, ta faɗi abin da ya faru da ita kan shugabancin kwamoti.
A labarin nan, za a ji yadda gwamnatin tarayya ta bayyana cewa tana kokarin ganin jama'a sun rayu a cikin walwala, yayin da ta ba da hutun Sallah babba.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari