Gwamnatin tarayyar Najeriya
Jam'iyyar PRP ta yi kira da a tsige shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu matukar aka gano da hannunsa a canza dokokin haraji bayan Majaliaa ta amince da su.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ba da hutu don bukukuwan Kirsimeti da sabuwar shekara. Gwamnatin ta ayyana ranaku 3 a matsayin lokacin hutu ga 'yan Najeriya.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya ambaci sunayen rukunin waus kungiyoyi da ke dauke da matakai a matsayin 'yan ta'adda, ya ce gwamnatinsa za ta murkushe su.
Bankin Duniya na shirin amincewa da rancen $500m ga Najeriya domin bunkasa damar samun kudi ga kananan kamfanoni, tare da jawo jarin masu zaman kansu.
Gwamnatin tarayya ta sanar da bude makarantun sakandire guda 47 da ta rufe a kwanakin baya saboda tabarbarewar matsalar tsaro a wasu sassan Najeriya.
Gwamnatin tarayya karkashin shirin RHIESS ta fara raba wa tsofaffin mutane da suka haura shekara 65 tallafi a jihar Delta, uwargidar gwamna ta kaddamar a Asaba.
Hukumar NSCDC ta tabbatar da cewa a shekarar 2025 kadai, ta kori manyan jami'ai 38 daga aiki bisa aikata laifuffuka da rashin biyayya wanda ya saba wa sokar aiki.
Babban bankin Najeriya watau CBN ya karbe lasisin da ya bai wa wasu bankuna biyu na ajiya da rance, Aso Savings and Loans Plc da Union Homes Savings and Loans Plc
Aisha Buhari ta bayyana dalilan da suka sa marigayi Muhammadu Buhari bai cika sallamar ministoci da hadiman gwamnatinsa. Ta fadi kura-kuran tsohon shugaban.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari