Gwamnatin tarayyar Najeriya
Dan Majalisa wakilai daga jihar Neja, Hon. Musa Abdullahi ya bukaci gwamnatin tarayya ta duba yiwuwar yafewa wadanda suka ci gajiyar bashin COVID-19.
Gwamnatin tarayya ta sake gurfanar da tsohuwar ministar harkokin sufurin jiragen sama kan zargin karkatar da Naira biliyan 5, alkali ya bada belinta.
Kungiyar gwamnonin Najeriya (NGF) ta yabawa shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu bisa hanzarin da ya yi wajen agaza wa Jamhuriyar Benin tare da dakile juyin mulki.
Shugabannin kasashen AES da suka hada da Mali, Nijar, Burkina Faso sun bayyana cewa za su harbo duk wani jirgin da ya keta sararin samaniyarsu bayan rike na Najeriya
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar hamayya ta ADC ta bayyana takaicin yadda ake ci gaba da rashin tsaro a Najeriya amma an iya kai agaji Benin.
Gwamnatin Najeriya karkashin Bola Ahmed Tinubu ta karbi akalla dala biliyan 9.65 a matsayin bashi daga Bankin Duniya a tsakanin shekarar 2023 zuwa 2025.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bai wa Gwamna Dauda Lawal lambar yabo ta kyakkyawan shugabanci NEAPS ta 2025 a wani taro da aka shirya a Abuja.
A labarin nan, za a ji cewa daliban makarantar St. Mary da yan ta'adda suka sace sun samu shakar iskar ƴanci bayan gwamnatin tarayya ta ce ta ceto su.
Nigeria ta yi Allah wadai da yunkurin juyin mulki a Jamhuriyar Benin, inda ta dauki wasu matakai uku ciki har da tura jiragen yaƙi zuwa sararin samaniyar Benin.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari