Gwamnatin tarayyar Najeriya
Fadar shugaban kasa ya karyata jita-jitar da ake yadawa cewa Shugaba Tinubu ya sauya Femi Gbajabiala, ya nada sabon shugaban ma'aikatansa a Aso Villa.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya yi Allah wadai da babbar murya kan harin da aka kai wani masallacin Juma'a a Maidugurin jihar Borno.
Bincike ya nuna cewa babu wata doka da aka tanada a sababbin dokokin haraji da ke nuna cewa an ware musulmai, ba za su rika biyan haraji ba a Najeriya daga 2026.
Sanata Ali Ndume ya bukaci Tinubu ya dakatar da aiwatar da sabuwar dokar harajin 2026 sakamakon zargin sauye-sauyen da aka samu a takardun dokokin da aka fitar.
Taiwo Oyedele ya bayyana yadda Legas za ta iya samun N1tn duk shekara daga harajin kadarori idan aka samu ingantattun bayanai wajen gudanar da tsarin harajin.
Gwamnatin tarayya ta bayyana yadda yan bindiga da sauran masu garkuwa da mutane ke amfani da masu sana'ar PoS wajen karbar kudin fansa a Najeriya.
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda ya yi maganganu kan tsadar rayuwa. Ya nuna bai kamata ana dorawa gwamnonin jihohi laifi ba kan hakan.
Shugaba Bola Tinubu ya aike da wakilai zuwa kasar Morocco domin ƙarfafa gwiwar 'yan Super Eagles, tare da miƙa kyaututtuka gabanin wasan AFCON 2025 da Tanzania.
Najeriya ta samu nakasu a kasafin kudin 2025, kudin da aka yi hasashem gwamnati za ta samu daga bangaren danyen mai ya yi kasa sosai da sama da kaso 60.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari