Gwamnatin tarayyar Najeriya
Lai Mohammed ya ƙaddamar da wani littafi da ya rubuta, inda ya bayyana sirrin amanar da ke tsakaninsa da tsohon Shugaban Ƙasa Buhari tun daga 2012 zuwa 2025.
Likitoci a Fatakwal sun goyi bayan shiga yajin aiki a ranar 12 ga Janairu, 2026, duk da umarnin kotun masana'antu. Likitocin sun kafa sharuda ga gwamnati.
Kotu ta dakatar da ƙungiyar likitoci (NARD) daga shiga yajin aikin da suka shirya farawa ranar 12 ga Janairu, 2026, sakamakon ƙarar da Gwamnatin Tarayya ta shigar.
Gwamnatin Shugaba Bola Tinubu ta ware Naira biliyan 2.3 a kasafin kudin shekarar 2026 domin biyan hakkoƙin tsofaffin shugabannin ƙasa da mataimakansu.
Gwamnatin tarayya ta tabbatar da cewa daga yau zuwa gobe, yan wasa da duka tawagar Super Eagles za su sakon shigar alawus dinsu a asusu kafin wasan ranar Asabar.
Tawagar Super Eagles ta kauracewa fita atisaye da tafiya birnin da za su buga wasa da Algeria a gasar AFCON saboda ba a biya su hakkokinsu na wasanni hudu ba.
Ƙungiyar likitoci (NARD) za ta fara yajin aiki a ranar 12 ga Janairu, 2026, sakamakon gazawar gwamnati wajen cika yarjejeniyar inganta jin daɗin ma'aikatan lafiya.
Sheikh Sani Khalifa na Zaria ya shafe kwanaki 23 a tsare kan zargin alaƙa da juyin mulki; iyalansa sun ce an ba shi kyautar kudi ne don ya yi addu'a kawai.
Sarauniya Zaynab ta bayyana cewa ta auri sakataren gwamnatin tarayya ne saboda sun fahimci juna kuma manufarsu daya game da taimakon al'umma a kasar nan.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari