Gwamnatin tarayyar Najeriya
Rahotanni sun nuna cewa kananan yan kwangila da suka fito zanga zanga a Abuja sun toshe ma'aikatar kudi, sun hana karamar minista, Doris Uzoka-Anite shiga ofis.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya dawo Najeriya makonni uku bayan barin kasar da sunan tafiya hutun karshen shekara, ya halarci taro a birnin Abu Dhabi.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a babban birnin tarayya Abuja, ta yi fatali da karar da gwamnatin tarayua ta shigar kan Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani ya ce dojar harajin sa aka yi za ta kaow ci gaba mai dorewa idan mutane suka bai wa gwamnatin Najeriya hadin kai 100%.
Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta dakatar da raba ka'idojin aiwatar da dokar haraji saboda rashin tabbas.
Gwamnatin tarayya ta yaba da jarumtar da 'yan wasan Super Eagles suka nuna a wasan da suka yi da Morocco. Ta ce 'yan Najeriya na alfahari da su duk da rashin nasara.
Gwamnatin tarayya ta ba da umarnin fara cire harajin VAT na kashi 7.5 daga cajin da bankuna suke yi idan mutane duka yi wata mu'amalar kudi ta intanet.
Shugaban kwamitin gyaran haraji na Shugaba Tinubu, Taiwo Oyedele ya ce duk da an samu sauye sauye, hakan b azai ragi sababbin dokokin haraji da komai ba.
Shugaban kwamitin shugaban kasa kan gyaran haraji, Taiwo Oeyedele ya bayyana halin da rayuwarsa ta shiga kan kokarinsa na ganin an gyara tsarin haraji.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari