Gwamnatin tarayyar Najeriya
Hukumar NiMet ta yi hasashen ruwan sama da tsawa a sassa da dama na Najeriya a yau Laraba, tare da gargaɗin hazo a arewa da guguwa a kudancin ƙasar.
Sanata Ireti Kingibe ta yi zargin cewa an canza wasu muhimman sassa na Dokar Zaɓe ta 2026 bayan majalisa ta gama aiki akai, musamman kan tsaron takardun ƙuri'a.
Gwamnatin Najeriya karkashin Shugaba Bola Tinubu ta raba wa magidanta da masu karamin karfi tallafin kudi a rukuni uku, wanda jimulla ya kai Naira biliyan 48.
Sakataren LSPHCB ya tabbatar da cewa matakan kariya daga COVID-19 na nan daram a Legas, yayin da ake jiran sabbin alluran rigakafi daga Gwamnatin Tarayya.
A labarin nan, za a ji cewa kamfanin mai na kasa, NNPCL ya ankarar da jama'a kan wata damfara da aka shirya da sunan sayar da wasu daga cikin kayan matatun Najeriya.
Kamfanin sadarwa na MTN ya bi umarnin NCC, ya fara biyan mutane diyyar karancin sabid da aka yi fama da shi a watan Janairu, 2026, an fara tura katin waya.
Majalisar dattawan Najeriya ta yi zama domin tantance Muttaqha Rabe Darma a matsayin Minista. Majalisar dattawan ta tabbatar da nadin da Bola Tinubu ya yi masa.
Majalisar dattawan Najeriya ta amince da nadin Muttaqha Darma a matsayin sabon ministan harkokin gidaje na tarayya bayan nadin da Bola Tinubu ya masa.
Fadar Shugaban Ƙasa ta bayyana cewa Wale Edun da Musa Dangiwa da kansu suka yi murabus a ranar 22 ga Afrilu, 2026, domin kula da lafiya da harkokinsu.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari