Babban kotun tarayya
Babbar kotu da ke zamanta a Abuja ta ci gaba da sauraron shari'ar almundahana da hukumar yaki da yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati (EFCC) ta shigar gabanta.
Babbar kotun jihar Ogun ta soke naɗin basaraken Ilawo, ta ce Gwamna Dapo Abiodun ya rainata da ya ci gaba da harkokin naɗa sarkin duk da an shigar da ƙara.
Dan takarar gwamnan Edo a zaben 2024, Asue Ighodalo ya maka shugaban jam'iyyar APC na jihar, Jarret Tenebe, a kotu kan zargin bata suna. Ya na neman diyyar N500m.
Gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta amsa rokon kungiyoyi wajen janye shari'a da wadanda su ka gudanar da zanga-zangar adawa da gwamnatin Tinubu a watan Agusta.
Dan takarar gwamnan jihar Edo a karkashin inuwar jam'iyyar PDP, Dr. Asue Ighodalo, ya shigar da mukaddashin shugaban APC na jihar kara a gaban kotu.
Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano ta ce kamen da aka yi wa shugabanta ba zai hana binciken Abdullahi Ganduje ba.
Kungiyar SERAP ta dauki matakin shari'a kan gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da hukumar sadarwa ta kasa (NCC) kan karin kudin kira da data.
Tsohon ministan makamashi, Saleh Mamman na tsaka mao wuya, wanai ɗan canji ya ba da shaida a kansa, ya faɗi yadda suka yi harkallar canjin Daloli na N22bn.
Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani, ya tabbatar da bin doka inda ya mayar da basarake, Jonathan Paragua Zamuna matsayin sarkin Piriga bayan Nasir El-Rufai ya tube shi.
Babban kotun tarayya
Samu kari