Babban kotun tarayya
Bayan korafin lauya, Abba Hikima kan zargin cin zarafin marasa karfi a Abuja, Babbar Kotu a Abuja ta sanya ranar 18 ga Fabrairun 2025 don sauraran shari'ar.
Ana zargin wani Farfesa a Akwa Ibom da yada sakamakon zaben da aka gudanar a shekarar 2019 inda kotu a Uyo ta yanke hukuncin daurin shekaru uku kansa.
Kungiyar dattawan jihar Katsina ta bukaci Bola Tinubu ya saki tsohon shugaban NHIS, Farfesa Usman Yusuf da EFCC ta kama. Sun ce kawai saboda yana sukarsa ne
Hukumar da ke yaki da cin hanci da rashawa ta kasa (EFCC), ta yi rashin nasara a shari'ar da ta ke yi da tsohon Minista, Femi Fani-Kayode a kan takardar jabu.
Bayan lauya ya shigar da kara a kotu, Bola Tinubu ya bukaci kotun tarayya da ta yi watsi da karar da ke neman majalisar dokoki ta fara shirin tsige shi daga mulki.
Babbar kotun jihar Kogi mai zama a birnin Lokoja ta ce an saɓawa doka da ka'idojin sarautar gargajiya wajen naɗin sarkin kasar Ebira, mai martaba Ahmed Anaje.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja, ta ba da umarnin a tsare tsohon shugaban hukumar NHIS, Farfesa Usman Yusuf a gidan gyaran hali na Kuje.
An yi zama a kotu kan tuhumar mai garkuwa da mutane, Chukwudimeme Onwuamadike, wanda aka fi sani da Evans, inda ya bukaci sassauci kan zargin da ake yi masa.
Gwamnatin Osun ta ce ta shirya daukaka kara bayan hukuncin kotu, inda ta bukaci a zauna lafiya har sai kotun daukaka kara ta yanke hukunci kan rigimar sarauta.
Babban kotun tarayya
Samu kari