Gwamnatin Najeriya
Gwamnatin tarayya za ta gabatar da sabuwar dokar kara harajin VAT ga majalisar tarayya. Kwamitin shugaban kasa ne ya tsara daftarin karin harajin zuwa 10%.
Kungiyar likitocin Najeriya masu neman sanin makamar aiki (NARD) ta sanar da cewa ta janye yajin aikin da ta shiga na mako daya. Ta yabawa gwamnati.
A wannan rahoton za ku ji cewa kungiyar ACF ta jinjinawa shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu da ya amince tawagar sojojin kasar nan ta kai ziyarar gyara alaka Nijar.
An kawo ma’aikatun Najeriya da aka shafe watanni babu Ministoci a mulkin APC. A yanzu jihar Filato ba ta da ko Minista guda a majalisar zartarwa.
Gobara ta tashi a a rukunin gidajen ma'aikatan gwamnatin jihar Legas da ke Odunsanmi, kan titin WEMPCO a unguwar Ogba. An ce gidaje da dama sun kone.
Gwamnatin Shugaba Bola Tinubu ta kakaba tsarin ba aiki ba biyan albashi ga kungiyar likitocin Najeriya masu son sanin makamar aiki bayan shiga yajin aiki
Gwamnatin tarayya ta hannun hukumar FCCPC ta ba ‘yan kasuwa wa’adin wata daya da su sauke farashin kayayyakin masarufi. Gwamnatin ta ce za ta dauki mataki.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya bukaci abokan arziki da yan uwa su kashe kudinsu a gidajen marayu madadin taya shi murnar zagayowar ranar haihuwarsa.
Shugaban yan kwadago, Joe Ajaero ya ce ba gudu ba ja da baya yayin jawabin da ya yi bayan ganawa da yan sanda a Abuja. NLC za ta cigaba da matsawa gwamnati.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari