Gwamnatin Najeriya
Kotu ta wanke wasu mutane da ake zargin yan IPOB ne. Gwamnatin kasar nan na tuhumarsu da ta'addanci. Amma Alkalin kotun ya fadi dalilin sakin mutanen.
Kwamitin Majalisar wakilai ya shirya jin ra'ayin yan Najeriya. Za a gudanar dA babban taro a karshen shekarar 2024. Za a tattauna batun yancin kananan hukumomi.
Majalisar Dattawa ta yi bankwana da gawar tsohon shugabanta, Dr. Joseph Wayas wanda ya rasu tun a ranar 30 ga watan Nuwambar 2021 bayan fama da jinya.
Hukumar Kididdiga ta Kasa (NPC), karkashin shugabanta, Nasir Isa Kwarra, ta sanar da cewa za a gudanar da kidayar jama’a a Najeriya a shekarar 2025.
Barista Abdu Bulama Bukarti ya caccaki gwamna Ahmed Aliyu na jihar Sakkwato bisa zargin sahalewa mutanensa su ci zarafin matashiyar da ta nemi a kau da rashin tsaro.
Tsohon shugaban ƙasan Najeriya, Goodluck Jonathan, ya koka kan rashin hadin kai a kasar nan. Ya bayyana cewa ba za a samu ci gaba ba har sai an shawo kan matsalar.
A baya mun wallafa cewa gwamnatin jihar Kaduna ta garkame wasu ofisoshin manyan bankuna da wuraren cin abinci da wasu kamfanoni da su ka hada da otal.
An kwantar da mutane da dama a asibitoci daban-daban biyo bayan wani aikin duba lafiyarsu kyauta a garin Abiriba da ke karamar hukumar Ohafia ta jihar Abia.
Gwamna Babagana Umara Zulum na Borno ya fara mika tallafin tirelolin abinci da shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya aiko ga mutanen jihar da ambaliya ta shafa.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari