Gwamnatin Najeriya
Gwamnatin Bola Tinubu ta saka tallafin kashi 50 ga masu noman alkama wajen sayen taki da tallafin kashi 25 wajen sayen iri domin samar da abinci a Najeriya.
Gwamnatin Tinubu za ta samar da abubuwa masu muhimmanci ga matasa a 2025. Sun hada da ba da jari, koyar da ayyuka, tallafin kasuwanci da karfafa matasa.
Waɗanda ambaliyar Borno ta rutsa da su za su ƙara samun samun sauki. Kwamitin shugaban kasa da Ɗangote sun tattaro kayan tallafi. Adadin kayan abinci ya kai N1bn.
Gwamnatin Bola Tinubu ta bayyana ayyukan da aka yi da kudin da aka tara bayan cire tallafin man fetur. An yi amfani da kudin wajen noma, ilimi da wasu ayyuka.
Gwamnatin Bola Tinubu ta ce ana gyara a ɓangaren wutar lantarki. Ministan makamashi, Adebayo Adelabu ne ya fadi haka. Ya fadi wasu shirye-shiryen gwamnati.
Tushen wutar lantarki ya lalace a Najeriya inda al'umma suka shiga cikin duhu. Wannan shi ne karo na 12 tushen wutar na lalacewa tun farkon shekarar 2024.
Shugaban kasar Jamus, Frank-Walter Steinmeier a shirya muhimman abubuwa a kasar nan. Ya sauka a fadar shugaban kasa inda zai gana da Tinubu da shugaban ECOWAS.
Kungiyar Arewa Consultative Forum ta soki kalaman sakataren gwamnati. George Akume ya ce Arewa ta fitar da rai da shiga zaben 2027 ko kuma nasara a zaben.
Dattawan Igbo sun jaddada bukatar kafa jihar Anioma a shiyyar Kudu maso Gabas, suna masu kira ga Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya dauki matakin tabbatar da hakan.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari