Gwamnatin Najeriya
Matatar Dangote ta nemi NNPCL ta rika fadin labari yadda ya ya ke. Matatar na martani ne kan cewa ta ranci Dala biliyan daya domin ta fara gudanar da aiki.
Minista Wike ya kwace filaye 762 a Maitama, Abuja, ciki har da na Buhari, bisa rashin biyan haraji; masu filaye 614 na da wa'adin makonni biyu su biya.
Kashim Shettima ya nemi taimakon Allah ga shugabanni a kasar nan. Yanzu haka mataimakin shugaban kasar ya na kasa mai tsarki. Ya roka wa 'yan kasa taimakon Allah.
Gwamnatin tarayya za ta kafa banki na musamman na matasan najeriya domin tallafa musu. Ministan matasa, Ayodele Olawande ne ya bayyana haka a Abuja.
Gwamnatin Najeriya za ta binciki yadda aka sayar da jiragen Najeriya na kamfanin Azman ba tare da sanin gwamnatin Najeriya ba. NCAA ta ce hakan ya saba doka.
Gwamnatin Kano ta nemi masu filaye da su gaggauta sabunta takardunsu. Kwamishinan kasa da tsare tsare, Abduljabbar Umar ya ce an sa wa'adin sabunta takardun.
Gwamnati ta aika N748,320 ga wata malama a jihar Katsina bisa kuskure. Kudin na daga cikin wanda ake amfani da shi don ciyar da dalibai, amma ta mayar da kudin.
Gwamnati ta ce 'yan Najeriya su fara sa rai da saukin rayuwa. Ministan yada labarai da wayar da kan jama'a, Mohammed Idris ne ya fadi haka a wani taro a Abuja.
Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya taya Muhammadu Buhari murnar cika shekaru 82 a duniya inda ya yi masa fatan alheri a ranar zagayowar haihuwarsa.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari