Gwamnatin Najeriya
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya shawarci iyalan gwamnan Jigawa bayan rashin mahaifiyarsa, Hajiya Maryam Namadi da ta rasu a ranar Laraba, 23 Disamba, 2024.
Shugaba Tinubu da gwamnoni sun bukaci 'yan Najeriya da su rundumi soyayya, zaman lafiya, da hadin kai yayin bikin Kirsimeti. Diri ya nemi a taimaki marasa galihu.
Kungiyar kwadago ta yi kira ga gwamnatin tarayya ta kara rage kudin man fetur tana cewa lita a N935 ma ya yi tsada sosai. Ana hasashen za a kara samun sauki.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa shirinta na raba tallafin tsabar kuɗi ga marasa galihu zai kai ga magidanta miliyan 15, kowane za a ba shi N25,000 tsawon wata 3.
Kungiyoyin fararen hula sun hada tawaga ta musamman mai mutane 50 domin gano gaskiya kan halin da matatar NNPCL ta Fatakwal ke ciki ga yan Najeriya.
Gwamnati ta ce ta na iya bakin kokarinta. Gwamnatin tarayya ta dai-dai ba ne a siyasantar da mutuwar 'yan kasa. Jama'a sun mutu yayin turmutsitsin karbar tallafi.
Kamfanin Azman Air ya wanke kansa daga zargin sayar da jirage ga kasar Iran ba tare da izinin gwamnatin Najeriya ba. Azman ya ce labarin ba gaskiya ba ne.
Gwamnatin tarayya da kama mutane biyar da ake zargi da shigo da motar yaki daga Libya zuwa Najeriya ga 'yan ta'adda. Za a gurfanar da su kan kawo tankar yaki Arewa.
Gwamnatin Najeriya za ta gurfanar da mutane 5 cikin masu ba Bello Turji kayan yaki da sauran abubuwan more rayuwa a cikin daji. Za a gurfanar da su a Abuja.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari