Gwamnatin Najeriya
Gwamnan Kano ya ziyarci shugaban kasa, tare da sauran gwamnoni domin taya Bola Ahmed Tinubu murnar shigowa sabuwar shekarar 2025, ya mika bukatar Kano.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya shaidawa 'yan Najeriya cewa akwai bukatar su bayar da hadin kai tare da watsi da duk abin da zai kawo rabuwar kai.
Gwamnatin Najeriya ta gayyaci shugaban Nijar Janar Tchiani zuwa teburin tattaunawa kan zargin hada kai da Faransa domin kunna rikici a kasar Nijar.
Shugaba Bola Tinubu ya bayyana cewa zai kafa kamfani domin rage tsadar abinci a Najeriya. Za a ba matasa da mata bashi a kamfanin da samar da magunguna.
Hafsun sojin saman Najeriya ya ziyarci Qatar domin lalubo dabarun zamani wajen yaki da 'yan ta'adda. Kamfanin Qatar zai taimaka wajen yaki da 'yan bindigar Najeriya
Tsohon Shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya bukaci shugabanni a Najeriya su yi koyi da salon shugabancin marigayi tsohon shugaban Amurka, Jimmy Carter.
Gwamnatin tarayya ta yi yi kira ga gwamnan Bauchi ya jaye kalaman da ya yi kan Bola Tinubu a kan kudirin haraji. Tinubu ya yi wa gwamnan Bauchi wankin babban bargo.
Shugaban sojin Nijar, Tchiani ya sha raddi daga kasar Côte d’Ivoire da wasu masana kan zargin Najeriya da hada kai da Faransa wajen cutar da kasarsa a kan tsaro.
Kungiyar manyan malaman jami'o'i ta na dab da shiga sabon yajin aiki matukar gwamntin tarayya ta ki duba bukatun da aka dade ana neman a magance su.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari