Gwamnatin Najeriya
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya ci tarar Abdullahi Ganduje, Shehu Sani da wasu manyan kasa tarar Naira miliyan 5 kan zargin aiki da fili ba bisa ka'ida ba.
Lauyan Omoyele Sowore ya rubutawa kamfanin Meta kan bukatar rufe shafin Sowore na Facebook. Lauyan ya bukaci Bola Tinubu ya shigar da kara da kan shi.
Majalisar dattawa ta gargadi Sanata Natasha Akpoti kan cewa za ta koma bakin aiki. Majalisar ta ce har yanzu tsugune ba ta kare ba game da dakatar da ita da aka yi.
A labarin nan, za a ji cewa mutum guda ya koma ga Mahaliccinsa a jihar Jigawa bayan gini ya fado masa sakamakon mamakon ruwan sama na kwanaki biyu.
Rahotannin da muke samu sun tabbatar da cewa kasar Najeriya za ta fuskanci kusufin wata a yau Lahadi 7 ga watan Satumbar 2025 da muke ciki a yanzu.
Kungiyar Musulmi ta Al-Harakatul-Islamiyyah ta yi taro a birnin Ilorin da ke Kwara inda ta bukaci a saki Ramzy Abu Ibrahimda aka tsare ba tare da ka'ida ba.
Gwamnatin Najeriya ta fara shirin sauya tsarin aikin gwamnati kafin karshen shekarar 2025. Tsarin 1Gov zai taimaka wajen rage bata lokaci da rashawa a Najeriya.
A shekarar 2026 sabon harajin shugaba Bola Tinubu na 5% zai fara aiki a Najeriya. Harajin zai shafi 'yan kasuwa, ma'aikata, malamai dalibai da duk 'yan Najeriya.
Gwamnatin Najeriya za ta koya wa Najeriya dabarun yaki da talauci domin kawar da fatara a kasar nan. Jakadan China ya gana da ministan jin kai a Abuja.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari