Gwamnatin Najeriya
Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II ya yi magana an yadda ake samun lalatattun shugabanni a Najeriya inda ya shawarci matasa su yi kokarin kwace mulki a kasar.
Kasashen duniya 142 ciki har da Najeriya sun goyi bayan kafa kasar Falasdinawa a Gaza duk da adawar da Isra'ila da Amurka suka nuna a majalisar dinkin duniya.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya bukaci PFSCU ta gaggauta raba wa manoma lamunin Naira biliyan 250 domin bunkasa noma a Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar NDLEA reshen jihar Kano ta yi gam da katar da buhunan wiwi a wajen ceton wasu da hadarin mota ya rutsa da su a hanya.
Gwamnatin Amurka karkashin shugaba Donald Trump ta kori 'yan Najeriya da wasu kasashe zuwa Ghana. Shugaban Ghana ya ce an dauko 'yan Najeriya zuwa gida.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnati ta bayyana cewa gyaran da aka yi wa dokar haraji ya ba ta damar tatso haraji daga kamfanonin intanet da ke aiki a Najeriya.
Gwamnatin Najeriya ta yi magana kan harin da Isra'ila ta kai kasar Qatar da nufin kashe shugabannin Hamas. Najeriya ta bukaci a koma teburin sulhu.
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya gana da shugaban Faransa, Emmanuel Macron a kasar Faransa. Tinubu ya ce sun yi tattaunawa mai amfani yayin ganawar.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya umarci ma'aikatar noma da samar da abinci a kara karya farashin kayan abinci a Najeriya domi saukaka rayuwar 'yan kasa.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari