Gwamnatin Najeriya
Ma'aikatar ilimi ta sanar da cewa za a rika karatu kyauta ne a makarantun fasaha na FTC da ke fadin Najeriya. Ministan ilimi, Tunji Alausa ne ya sanar da haka.
A labarin nan, za a ji cewa 'yan kasuwar mai sun harzuka bayan sun ji labarin cewa gwamnatin tarayya na shirin sayar da kadarorin hadin gwiwa da ta mallaka a NNPCL.
Gwamnatin Najeriya ta bayyana cewa karin kudin shiga ba zai hana karbo bashi ba. Shugaban hukumar FIRS Zacch Adedeji ya ce Najeriya za ta cigaba da ciwo bashi.
A labarin nan, 'Dan majalisar wakilai mai wakiltar Pankshin/Kanke/Kanam a majalisar wakilai ta tarayya, Hon. Yusuf Adamu Gagdi, ya caccaki Gwamnoni.
Majalisar dattawan Najeriya ta bude ofishin Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan bayan rufe shi na sama da wata shida. Ana hasashen za ta iya komawa ofis a gaba.
Kungiyoyin mata sama da 350 ne suka kai karar majalisar dattawan Najeriya kan dakatar da Sanata Natasha Akpoti daga dawowa ofis bayan dakatar da ita aka yi.
Ofishin Jakadancin Amurka a Najeriya ya yi gargadi da cewa cin hanci da rashawa babban laifi ne da zai jawo hana mutum biza komin girmansa a Najeriya.
Shugaba Bola Tinubu ya taya uwargidansa, Sanata Oluremi Tinubu murnar cika shekara 65 a duniya, yana mai cewa ta ba Najeriya gudunmawa sosai a rayuwarta.
Tsohon shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo ya yi gargadi da cewa dimokuradiyya ta dauko hanyar mutuwa murus a Najeriya da duniya idan ba a gyara ba.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari