Gwamnatin Najeriya
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya yi magana kan samun yancin Najeriya da cika shekara 65. Ya yi maganganu da samun tattali da man fetur a Najeriya.
A labarin nan, za a ni yada Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana yadda Najeriya ta fara samun sauki bayan matsalolin da kasar ta fuskanta.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya yi wa 'yan kasa jawabi a yau Laraba 1 ga watan Oktoban 2025 domin murnar ranar samun 'yancin kai bayan shekara 65.
Gwamnatin tarayya ta soke faretin ranar yancin kan Najeriya ta shekara 65, sakataren gwamnatin taraya, Goerge Akume ya ce lokaci ne na tunani da kishin kasa.
Yayin da Najeriya za ta yi bikin cika shekaru 65 da samun 'yanci. Shugaba Bola Tinubu zai yi jawabi kai tsaye ga 'yan kasa a ranar 1 ga Oktoba, 2025.
A labarin nan, za a ji cewa duk da zama da gwamnatin tarayya ta kira, an gagara kawo karshen yajin aikin da PENGASSAN ta tsunduma a kan matatar Dangote.
A labarin nan, za a ji fatan da Gwamna Abba Kabir Yusuf ya bayyana fatansa a kan Najeriya bayan ta cika shekaru 65 da samun 'yancin kai daga Turawan mulkin mallaka.
A labarin nan, za a ji yadda yajin aikin da kungiyar manyan ma'aikatan wutar lantarki PENGASSAN ya fara taba sassa daban-daban na kasar nan, ana cikin zullumi.
A labarin nan, za a ji cew Gwamnatin Tarayya ta kira kungiyar manyan ma'aikatan man fetur na kasa, PENGASSAN da matatar Dangote don shawo kan sabaninsu.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari