Gwamnatin Najeriya
Majalisar dattawa ta fara sauraron ra'ayin jama'a game da kudirin rage shigo da shinkafa daga kasashen waje. An kawo kudirin ne domin habaka noma a cikin gida.
Jam'iyyar adawa ta ADC ta ce gwamnatin tarayya karkashin Bola Tinubu ta siyasantar da fama da wahaalar abinci da ake a Najeriya. Bolaji Abdullahi ne ya fadi haka.
Darajar Naira ta karu a kan Dalar Amurka a kasuwar musayar kudi ta NFEM. Masana sun bayyana cewa hakan zai shafi masu sayo kaya da masu fitar da su zuwa ketare.
A labarin nan, za a ji yadda shugaban APC na kasa, Nentawe Yilwatda ya zargi gwamnoni da shugabannin kananan hukumomi da hannu a cikin wahalhalun da ake sha a kasa.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Ned Nwoko ya mika wasu shawarwari ga gwamnatin tarayya a kan yadda za a dawo da zaman lafiya yankin Kudu maso Gabas.
Hukumar NEMA ta sanar da karbar 'yan Najeriya 150 da suka makale a Nijar. An karbi mutanen a filin jirgin saman Malam Amini Kano bayan dawowarsu Najeriya.
Majalisar dattawa ta fara nazari da bita kan sauya kundin tsarin mulkin Najeriya na 1999. An bukaci kirkirar jihohi 55, kananan hukumomi 278 a sabon kundin mulki.
Gwamnonin Najeriya sun umarci magoya bayansu da su fara kamun kafa a majalisu domin tabbayar da dokar ware wa mata kujerun siyasa na musamman a jihohi da tarayya.
Hukumomin majalisar dinkin duniya sun yaba wa Najeriya kan kula da 'yan gudun hira a sansanoninsu. UN ta yaba wa Najeriya ne bayan wani taro da ta yi na kwana 3.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari