Gwamnatin Najeriya
Gwamnatin tarayya ta shirya taron NCAFS karo na 47 a jihar Kaduna domin habaka noma a Najeriya da rage dogaro da shigo da abinci daga kasashen waje.
Wani masanin siyasa, Farfesa Ibrahim Jibrin ya bayyana cewa babu wani batun kisan kiristoci da ya sanya Trump barazana ga Najeriya, ya ce tsantsar siyasa ce kurum.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Natasha Akpoti Uduaghan ta bayyana cewa wasu daga cikin 'yan majalisa sun ki bayyana goyon baya gare ta saboda siyasa.
Hafsun tsaron Najeriya, Janar Olufemi Oluyede ya ce ba a yi wa Kiristoci kisan kare dangi a Najeriya. Ya ce gwamnati na daukar matakan yaki da ta'addanci.
A labarin nan, za a ji yadda Baba Adam, wani 'dan Najeriya mazaunin Amurka ya shawarci gwamnatin kasar nan da ta dauki matakan da suka dace bayan barazanar Trump.
Tsohon shugaban Najeriya, Janar Abdulsalami Abubakar ya yi magana kan barazanar kai hari da shugaban Amurka ya yi ga Najeriya kan zargin kisan kiyashi ga Kiristoci.
A labarin nan, za a ji cewa Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya zargi 'yan adawa da zazzafar siyasa har ta kai ga yada cewa ana kashe kiristoci.
Dr. Walid Phares ya bukaci Trump ya kafa sansanin soja a Port Harcourt don hana Boko Haram da masu jihadi kisan Kiristoci da barazana ga tsirarun Musulmi.
Bayan barazanar da Donald Trump ya yi wa Najeriya, Rabiu Kwankwaso, Shehu Sani, Sheikh Gumi, Tukur Buratai, Sule Lamido da wasu wasu 'yan Arewa sun yi magana.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari