Gwamnatin Najeriya
Yayin da ake zargin yan Najeriya da aikata laifuffuka a Ghana, matasa a kasar sun fara gudanar da zanga-zanga, suna zargin wasu da tsafi da kuma lalata da 'yan mata.
A labarin nan, za a ji cewa Farfesa T. A Muhammad Baba ya ɗora alhakin taɓarɓarewar yankin Arewa a kan sakaci da barin shugabanni suna abin da suka ga dama.
Yayin da ake ta kawo tsare-tsare na inganta ilimi a Najeriya, gwamnatin tarayya ta kayyade shekaru 12 a matsayin wanda ya dace dalibai su shiga sakandare.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnan Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf ya kara zama gwarzon gwamnonin Najeriya a 2025 saboda aikinsa a bangaren ilimi.
Najeriya na asarar dala biliyan 15 duk shekara saboda karkatar da ribar haraji da kamfanoni ke yi, lamarin da ke hana ci gaban tattalin arziki da ayyukan raya kasa.
Gwamnatin Amurka ta fitar da gargadi ga 'yan kasar ta kan zuwa jihohin Najeriya 18 saboda matsalolin tsaro da rashin asibitoci da jami'an lafiya a kasar.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon mai neman takara a jam'iyyar APC, Adamu Garba, ya ba shugaban ƙasa, Bola Tinubu shawara yayin da ƴan adawa suka dunƙule a ADC.
Majalisar Dattawa ta shiga tsakani, gwamnatin Najeriya ta amince za ta fara biyan matasa masu cin gajiyar shirin N Power kudin da suka biyo bashi tun 2022.
Najeriya ta karbi wasu kasashen Afrika a Abuja domin halartar taron makamashi da NMDPRA ta fara na kwana biyu. Shugaba Bola Tinubu ya nemi hadin kai.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari