Gwamnatin Najeriya
Hukumomin Najeriya sun ki mika Issa Tchiroma Bakary da ya buga takara da Paul Biya a zaben Kamaru. Kamaru na neman kama Bakary bayan zaben shugaban kasa.
‘Yan Majalisar Amurka Nancy Mace ta zargi gwamnatin Joe Biden da rage mahimmancin yancin addini, ta ce Najeriya ta zama daga cikin kasashe mafi hadari ga Kiristoci.
Labarin ya yi bincike kan wani labari da ya yi ikirarin cewa shugaban Amurka, Donald Trump ya yi ikirarin kama shugaban Najeriya, Bola Tinubu cikin sa'o'i 24.
Shugaban Ƙungiyar Tarayyar Afrika (AU), Mahmoud Ali Youssouf, ya karya ya karyata Shugaban Amurka Donald Trump da ya ce ana ware kiristoci don kashe su a Najeriya.
Gwamnatin Najeriya ta sanar da fasa karbar harajin 15% kan man fetur da dizal da aka ce zai fara aiki a kasar. Hukumar NMDPRA ce ta bayyana haka.
A labarin nan, za a ji cewa Ministan Tsaron Najeriya, Muhammad Badaru Abubakar ya tabbatar da cewa gwamnati za ta bayar kariya ga duk sojan da ya yi aikinsa.
A labarin nan, za a ji cewa Bankin Duniya ya fitar da sabon rahoto a kan yadda manufofin Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu suka gaza taimakon talakawa.
Gwamna Babajide Sanwo-Olu na jihar Lagos ya ce babu wani gwamna ko shugaban ƙaramar hukuma da zai ƙara kuka da rashin kuɗi a mulkin Bola Ahmed Tinubu.
Ministan Muhalli, Malam Balarabe Lawal, ya rasa mahaifiyarsa, Hajiya Dayyabatu Lawal Aliyu, wadda ta rasu a Zariya bayan rashin lafiya mai tsawo.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari