Gwamnatin Najeriya
Amurka ta la’anci sace dalibai a Niger da Kebbi, tana kira ga gwamnatin Najeriya ta cafke masu laifi, ta kara tsaro, ta kare al’ummomin Kirista da sauran masu rauni.
Jagoran 'yan adawa na kasar Kamaru, Issa Tchiroma Bakary ya nemi mafaka a kasar Gambiya yayin da shugaba Paul Biya ke nema ya cafke shi daga Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa Sanatan Kaduna ta Kudu, Sanata Sunday Marshall Katung ya bayyana dalilan da suka sa ya ajiye tafiyar jam'iyyar PDP zuwa APC.
Ministan yada labarai, Mohammed Idris ya ce gwamnati ba ta gurfanar da masu zargin daukar nauyin ta’addanci ba saboda binciken lamuran yana da sarkakiya.
Masani a fannin tsaro, Audu Bulama Bukarti ya bayyana hanyoyi biyar da gwamnatin Najeriya karkashin shugaba Bola Ahmed Tinubu za ta bi wajen magance rashin tsaro.
A ranar Alhamis aka hango shugaban 'yan ta'addan IPOB, Nnamdi Kanu yana rusa kuka a kotu. 'Yan Najeriya sun bayyana ra'ayoyi game da kukan da Kanu ya yi.
Jakadan Amurka a Majalisar Dinkin Duniya, Michael Waltz, ya kai rahoto kan “kisan Kristoci” a Najeriya zuwa kwamitin tsaro na Majalisar domin daukar mataki.
'Yan majalisar dokokin Amurka sun rabu gida biyu kan zargin da shugaban kasa Donald Trump ya yi cewa ana yi wa Kiristoci kisan kare dangi a Najeriya.
Wata 'yar majalisar Amurka, Sara Jacobs ta soki matakin Donald na barazanar kai hari Najeriya kan zargin yi wa Kiristoci kisan kare dangi. Ta ce hakan ya saba doka.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari