Gwamnatin Najeriya
A labarin nan, za a ji yadda gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta yi martani ga zargin da ake yi na cewa ta yi wani shiri na takurawa ƴan adawa domin kanta.
A labarin nan, za a ji cewa Ministan tsaro, Janar Christopher Musa mai ritaya ya bayyana yadda ya sha fama da makiya masu kulla makirce a rundunar tsaron Najeriya.
Cikin abubuwan da za su faru a 2026, Aliko Dangote zai fara raba mai kyauta, dokar haraji, cire kudi za su fara aiki, za a yi zabe a Ekiti da Osun, APC za ta yi taro
A shekarar da muke bankwana, gwamnatin tarayya karkashin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta dauki matakai masu tsauri da suka haddasa cece kuce a kasa.
Najeriya ta fadi ainihin wuraren da bama-baman da Amurka ta harbo Najeriya suka sauka bayan Donald Trump ya kawo hari. Burbudin makamai sun sauka a Jabo da Offa
A labarin nan, za a ji cewa mazauna Sakkwato sun shiga tashin hankali a lokacin da suka ji kara da haske a sararin sama gabain saukar 'bam' a yankin Jabo.
Mazauna kauyen Jabo a Tambuwal, jihar Sokoto sun shiga tsananin fargaba bayan Amurka ta kai harin bama-bamai kan ’yan ta’adda da daren ranar Alhamis.
Kungiyar malaman jami'a ta kasa, ASUU ta sabunta yarjejeniyar 2009 da gwamnatin tarayya. Za a kara wa malamai albashi da ingata tsarin fansho da sauransu.
Firaministan kasar Isra'ila, Benjamin Netanyahu ya yi zargin cewa ana kashe Kiristoci a Najeriya. Ya yi magana ne bayan zargin da Donald Trump na Amurka ya yi.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari